Daga karshe dai Hamas ta bayar da sunayen, kuma Isira’ila ta ce za a fara tsagaita wuta da karfe 11:15 na safe.
Da yammacin ranar Asabar TikTok ya daina aiki a Amurka, kuma ya bace daga shagunan manhajojin Apple da Google, gabanin dokar ...